INEC Za Ta Gudanar da Zaɓen Cike Gurbi a Jihohi 12 a Ranar 16 Ga Agusta 📰 ENGLISH HEADLINE TRANSLATION: INEC Schedules Bye-Elections in 12 States for August 16
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC, ta tsaida ranar 16 ga watan Agustan wannan shekarar, don gudanar da zaɓukan cike gurbin ƴan majalisu a jihohi 12 na ƙasar.
No comments:
Post a Comment